Uncategorized

Ansami Asarar Rayuka Sanadiyyar Faduwar Karfen Service A Jihar Yobe..

Wata Iska da akayi Mai Karfi tayi Sanadiyar Faduwar Dogon karfe na mil 5 dake Karamar Hukumar Fune.

An samu Asarar Rai Na Mata da Mijinta Sanadiyar Faduwar karfen na Service dake A jahar Yobe Karamar Hukumar Fune a Mil 5 Dake Fune.

Allah Yajikan Wayan Nan Mata da miji su Kuma iyalan su Allah yabasu Hakuri Rashin da Sukayi.

Daga karshe Allah Yasa Gwamnati ta taimakawa iyalan wayan da abun yasha fa Ameen.

Daga Abdulrahman Sabo Potiskum.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button