Tsaro

Anyi Garkuwa da Mutane biyar, Harda Ispetan Dan Sanda da Kamsila.

Spread the love

A daren Jiya alhamis ne wasu `yan bindiga suka yi garkuwa da Kamsila, Ispetan Dan Sanda da wasu mutane Uku a Jahar Adamawa.

Lamarin ya faru ne a Wani gari Koma dake karamar Hukumar Jada a Jahar Adamawa dake Arewa maso Gabashin Kasar Nan.

Kamsilan mai wakiltar Mazabar Koma ta Karamar Hukumar Jada. Hon. Bulus Geoffrey da Ispeta Yakubu Hammajidda da Hajiya. Amina da wasu mutane Biyu duk Kansu a Garin Koma a Jahar Adamawa.

Kakakin Rundunar `Yan Sandan Jahar Adamawa DSP Suleiman Ngurore ya Tabbatar da Afkuwar Lamarin.

Allah ya Kyauta.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button