Rahotanni

Anyima mansura isah damfara

Spread the love

Kamar yadda Tsohuwar jarumar mansura isah sani musa danja ta wallafa a shafinta na Instagram cewa wani mutun yazo shagonta ya sayi atamfofi na dubu hamisin N50,000 kuma ya bata Kudi cash batasan kudin bana gaske bane sai da zata fitar Yarinya shagonta ta mika mata dubu hamisin din domin tanaso ta biya wasu kudade idan ta fita.

aikuwa bata duba kudin ba sai da taje gidan mai zata sha mai a motarta saita ciri dubu uku cikin kudin ta mikawa mai zuba mai bayan ta mika masa kawai sai taji mutun yana cewa da ita hajiya ya za’ayi ki bani fake Money kudin jabu wannan aiba girmanki bane bakisan fake money na iya sawa kije gidan yari na har’abada ba?
mansura tace wallahi ban sani nima ‘yar kasuwace kuma yanzu aka bani kudin a shagona…
Daga Karshe dai Mansura ta yabama ‘yan kasuwa bisa kokarin su ga harkarsu ta kasuwanci…
Mansura allah ya Maida Alkhairi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button