Labarai

Ashe me neman sarautar Zazzau jikan Sahabin Annabi s.a.w ne

Spread the love

An gano yadda Nasabar Magajin Garin Zazzau Ambassador Ahmed Nuhu Bamalli – Dan Marigayi Magajin Garin Zazzau Nuhu Bamalli. Zuri’ar Mallawa dangana da Zuwa ga sahabin Annabi s.a.wi

Ga yadda na sabar ta tafa daga Kan Malam Musa

Malam Musa Dan Suleiman Dan jibril Dan Abubakar Dan mu’azu Dan Ja’afaru Dan umaru Dan abbasi Dan muhamadu Dan surakatu Dan Ismail dan Abubakar Dan muhamadu Dan isah Dan usmanu Dan Abdullahi Dan ma’aruf dan Idris Dan Ibrahim tanimu Dan muhamadu Dan salmanul farisi( Daya daga Cikin Sahabban Annabi Muhamadu S.a.w

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button