Fashion
Aunty success ta Zama millionaire
Aunty success An haife ta ne a ranar 19 ga Yulin 2013 a Port Harcourt, Jihar Rivers da ke kudu maso kudancin Najeriya. Ta kasance Yar uwa ga Mark Angel da Emmanuella. Har yanzu tana makarantar firamare yayin da take yin tsakanin babbar shahara da ayyukan ilimi. Gossip Suka ruwaito cewa yanzu haka dukiyarta data mallaka ta haura Dolar Amurka $ 90,000, Wanda yayi daidai da kudin Nageriya naira N34,720,200.00
hakan ya sa ta zama ɗaya daga cikin sahun kananun Yara yara mafiya arziki da tasiri a Nijeriya.
Aunty success dai ta kasance Yar Cikin rukunin Jerin masu wasan barkwancin Mark Angel