-
Labarai
Kamar dai yadda aka saki bidiyon Dala na Ganduje Baffa Bichi Yasha Alawashin sakin bidiyon hujja kan Kwankwaso da Gwamna Abba.
Tsohon sakataren gwamnatin jihar Kano, Abdullahi Baffa Bichi, ya yi barazanar fallasa gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf da ubangidansa, Rabiu…
Read More » -
Labarai
Shugaban majalisar wakilai, Tajuddeen Abbas ya goyi bayan ƙudurin dokar haraji
Shugaban Majalisar Wakilai, Tajudeen Abbas, ya ce karancin harajin da Najeriya ke samu ya kasance wani babban cikas ga ci…
Read More » -
Labarai
Ha’dawar Kwankwaso da Obasanjo ba ta ba wa Tinubu tsoro ba – APC
Jam’iyyar APC mai mulki ta ce ba ta jin tsoron ziyarar da tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na jam’iyyar NNPP,…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi: Ganduje da Gwamna Abba sun kashe Bilyan 1.2bn ga Yan kwangilar da ba’a San su ba.
Abdullahi Ganduje, wanda shi ne shugaban jam’iyyar APC na kasa a yanzu, ya mulki jihar daga watan Mayun 2015 zuwa…
Read More » -
Labarai
Shugaba Tinubu Yana Aiki tukuru domin hana Tattalin Arzikin Nageriya Durkushewa -Gwamna Uba sani
Gwamna Uba Sani na jihar Kaduna ya yi gargadin cewa mutanen da muradin su ke da alaka da mulkin masu…
Read More » -
Labarai
Da dumi’dumi: Kotun Kano Ta Dakatar Da Ganduje ga kama Kakakin Gwamna Abba.
A wani muhimmin al’amari da ke kara nuna adawa da siyasar Kano, wata babbar kotu ta bayar da umarnin hana…
Read More » -
Labarai
Gwamna Abba ya tsige Baffa Bichi da Sagagi Amatsayin Sakataren Gwamnatin da Shugaban ma’aikatan Gwamnatin sa.
A wata babbar shawara ta siyasa, gwamnan jihar Kano Alh. Abba Kabir Yusuf ya sanar da yin garambawul ga majalisar…
Read More » -
Labarai
Gwamnatin jihar Kano ta amince da fitar da naira biliyan bakwai 7bn domin gudanar da ginin kogin jakara da wasu Ayyukan a fadin jihar.
Kwamishinan yada labarai na jihar, Malam Halilu Dantiye ne ya bayyana haka a lokacin da yake zantawa da manema labarai…
Read More » -
Da dumi’dumi: Kungiyoyin Arewa sun Ya bawa Gwamnatin Shugaba Tinubu kan gyara Matatar man fatakwal
Kungiyoyin Arewa – Arewa Youth Consultative Forum da Northern Awareness Network, sun yabawa Gwamnatin Tarayya da Kamfanin Man Fetur na…
Read More » -
Da dumi’dumi: Rundunar ‘Yan sanda ta nada AIG Ari Amatsayin Mataimakin Sufeton ‘yan sanda Mai kula da shiyyar Arewa ta tsakiya.
Hukumar kula da ‘yan sanda ta kasa (PSC) ta sanar da nadin mataimakin sufeto-Janar na ‘yan sanda (AIG) Ari Mohammed…
Read More »