-
Labarai
Gwamna Abba K. Yusuf Ya Jajantawa Gwamnatin Jahar Borno Akan Bala’in Ambaliyar Ruwa
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya mika sakon jajen sa ga Gwamna Babagana Umara Zulum na jihar Borno da…
Read More » -
Zamu biya Mafi Karancin Albashin ne idan Muna samun ku’di ~Gwamna Nagode
Gwamna Umaru Bago na jihar Neja ya ce gwamnatinsa ba za ta yi kasa a gwiwa ba wajen aiwatar da…
Read More » -
Labarai
Tinubu ya yi nisa baya Jin kira kan batun karya ka’ida so yake ya murkushe kowa- Amnesty ta caccaki ofishin DSS
Amnesty International ta soki Shugaba Bola Tinubu kan harin ‘ba bisa ka’ida ba’ da jami’an ma’aikatar kula da harkokin gwamnati…
Read More » -
Za mu kulle Nageriya idan ba’a saki Shugabanmu da akayi garkuwa dashi ba ~Kungiyar Kwadago.
Kungiyar kwadago ta Najeriya NLC, ta zargi jami’an tsaro da yin garkuwa da shugabanta, Joe Ajaero, tare da yi masa…
Read More » -
Labarai
Kwankwaso bashi da wata Daraja a Siyasar Nageriya Yanzu shiyasa take sukar Jam’iyar PDP -Martanin PDP ga Kwankwaso.
Jam’iyyar PDP ta bayyana tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi’u Kwankwaso a matsayin dan siyasa wanda ya gaza kuma maras kima.…
Read More » -
Labarai
A shirye nake in ci gaba da daukar tsauraran matakai don ciyar da Najeriya gaba – Tinubu
Shugaba Bola Tinubu, a ranar Juma’a a nan birnin Beijing, ya ce a shirye yake ya dauki matakai masu tsauri…
Read More » -
Karka kara mana radadin da tashin farashin man fetur, Dattawan Yarbawa sun fadawa Tinubu
Majalisar Dattawan Yarbawa, YCE, a jiya, ta bayyana damuwarta kan halin da al’ummar kasar ke ciki, kamar yadda ta bukaci…
Read More » -
Labarai
Babu wata rashin Jituwa tsakanin Shugaba Tinubu da Mataimakinsa Kashim Shettima ~Cewar Fadar Shugaban Kasa.
Fadar shugaban kasa ta musanta zargin da ake yi na cewa shugaban kasa, Bola Tinubu da mataimakinsa, Sanata Kashim Shettima…
Read More » -
Gwamna Uba sani na Jihar Kaduna ya Rattaba hannu kan Yarjejeniyar tsaro da Kasar China.
Gwamnan jihar Kaduna Mal Uba Sani Yace A yau, na sami karramawa da alfarmar sanya hannu kan yarjejeniyar fahimtar juna…
Read More » -
Labarai
Man fetir da Dizal namu da ya shiga kasuwa yau na tabbatar ‘yan Nageriya Basu taba ganin irinsa ba ~Dangote.
Shugaban rukunin Dangote, Aliko Dangote, ya bayyana dalilin da ya sa samfurin farko na man fetur, daga matatarsa ya bayyana…
Read More »