-
Rahotanni
Wasu Takardu Bayanai Daga Amurka sun fallasa yadda Babban Lauya Afe Babalola ya baiwa alkalan kotun daukaka kara su biyar cin hancin dala miliyan 1.125 domin sayawa abokin Boni Haruna hukuncin Kujerar gwamnan Adamawa.
Mista Babalola ya baiwa kwamitin alkalan daukaka kara biyar cin hancin dala 225,000 kowannensu a karkashin jagorancin mai shari’a Pius…
Read More » -
Kasuwanci
Matatar Dangote ta fara fitar da man fetur zuwa wasu kasashen yammacin Afirka – Rahoto
Wata tanka mai dauke da man fetur ta dauko man fetur daga sabon kamfanin Dangote na Najeriya zuwa tekun kasar…
Read More » -
Uncategorized
Gwamnatin Tarayya na shirin kashe makudan kudade kan biyan basussuka.
Gwamnatin tarayya na shirin ware wani kaso mai tsoka na kasafin kudinta ga biyan basussuka tsakanin shekarar 2025 zuwa 2027,…
Read More » -
Lafiya
‘Yan Najeriya miliyan 54 da sauran ‘yan Afirka za su yi zama kurame nan da shekarar 2030: WHO
Rahoton ya bayyana abubuwa da yawa da ke haifar da yawaitar asarar ji a yankin Afirka. Kimanin mutane miliyan 40…
Read More » -
Kasuwanci
Da Dumi Dumi: Farashin Shinkafa Ya Yi Rugu-rugu A Duniya, Yayin Ta Dawo Dai-dai Da Yadda Ake Siyar Da Ita A Shekarar 2008..
Farashin shinkafa a duniya ya ragu zuwa mafi ƙanƙanta a cikin shekaru 16, wanda ya dawo dai-dai farashin ƙarshe na…
Read More » -
Lafiya
Wata Sabuwa: Sabon nau’in cutar COVID-19 XEC da ke yaɗuwa cikin sauri ya bazu a cikin ƙasashe 27 na Turai da Amurka
Wani sabon nau’in COVID-19, wanda aka yi hasashen zai kawo babban bambance-bambance a duniya nan da ‘yan watanni masu zuwa,…
Read More » -
Rahotanni
Ganduje ya zargi talakawa da INEC da cin hanci da rashawa a Najeriya
Tsohon Gwamnan Kano Abdullahi Ganduje da Bishop Mathew Kukah, wanda ya kafa Cibiyar Kukah (TKC), sun danganta cin hanci da…
Read More »