Labarai

Ayo Salami, Ya Karyata Jita Jitar Da Aka Yada Na Cewa Ya Yi Nadama Kan Binciken Ibrahim Magu.

Spread the love

Mai Shara’a Ayo Salami, kuma Shugaban Kwamitin nan dake gudanarda bincike kan Badakalar Ibrahim Magu, da yayi sanadiyyar Dakatar dashi daga Shugabantar Hukumar EFCC.

Salami, ya “Ni banyi nadamar Jagorantar Wannan kwamiti na Bincike kan Magu ba.

Bincike ya Nuna wasuLauykhin Ibrahim Magu ne suka yi Kazafin ga Ayo Salami.

Lauyoyin biyu da sukayiwa Magu Kazafin, sun hada da Barr. Zainab Abiola da Barr. Ajimosun ne suka yiwa Salami kazafi Inji Shi.

Ayo Salami, Dai Tsohon Alkalin Kotun Daukaka kara ne Na Abuja, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya Nadashi Shugaban Kwamitin da zai gudanar da bincike kan Zargin da akewa Tsohon Shugaban Rikon kwarya Na Hukumar yaki da Cin hanci da rashawa Na Kasa EFCC, wato;- Ibrahim Magu, kan zarginsa da Cin Amanar Kasa.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button