Labarai

Ba mu son sarki Sanusi Lamido ya sake yin sallar Idi a Kaduna ~Sakon El rufa’i ga Abba Gida-Gida.

Spread the love

Tsohon gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir Ahmad El rufa’i a wani faifain bidiyo Dake yawo a kafafen sada zumintar zamani an hango shi tare da tsohon sarkin Kano Muhammadu Sanusi Lamido Na II El rufa’i na barkwanci Yana tsokanar sarkin Yana fa’dawa Wani mutun cewa Bamu son sarki ya sakeyin sallar Idi a jihar Kaduna wannan magana ta El rufa’i ta jawo Cece kuce sosai.

Tsohon gwamnan jihar Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ne ya tsige sarki Mohammadu Sanusi Na II daga Sarautar Kano a Cewarsa sarkin ya Gaza kame bakinsa.

Sarkin ya koma gabatar da sallar Idi ne tun bayan da Gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya tsige shi daga karagar Mulkin Kano.

Ana ra’de ra’din gwamnan jihar Kano na Yanzu Engr Abba Kabir Yusuf zai sake mayarda da Sarkin karagar Mulkin sa na Kano.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button