Siyasa

BA RABO DA GWANI BA..

Lallai na yarda Babu Majalisa a Nageriya ace Majalisa duk wata bankaura da Shugaban kasa yazo da ita kawai saidai muji sun rattaba hannu yau naji Labari sun aminta da Shugaba Buhari ya sake karbo bashin dalolin amurka kuma mun rasa me ake da kudin nan?

Kai Jama’a munyi asarar ‘yan Majalisa na hakika masu son cigaban kasa…

babu Abubakar bukola Saraki
babu dino malaye
babu Shehu Sani
babu isa hamma misau
babu binta masi
babu Nazif Gamawa
kabiru maraba gusau

Yan Kishin Kasa na Hakika sune suke iya hana barna yanzu babu jarumai sai lusaye yan anshin shata😭

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button