Addini

Ba Zamu Hana Karatun Alkur’ani da almajirai ba

Spread the love

Gwamnoni hudu da sukace a jiharsu bazasu hana almajiranci ba
Gwaman jihar borno babagana umara zullum.
Gwaman Jihar Zamfara Bello matawallen.
Gwaman jihar jigawa Badaru Abubakar talamiz.


Gwaman Jihar Yobe mai mala Buni..
Sunce su sun kasance masoya karanta Alkur’ani mai girma don haka harkar almajiranci ingantata yakamata ayi ba hanawa haka zalika tunda aka somi duniya ake fita neman Ilimi zuwa wasu garuruwa masu nisa bazamu iya hanawa ba inji gwamnonin..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button