Siyasa

Ba Zamu Yadda Mu Dawowa Da Najeriya kudin Da Sani Abacha Ya Boye A Amurika Ba~Majalisar wakilan Amurika

Spread the love

Daga Ahmed T. Adam Bagas

Wasu ‘yan Majalisun Kasar Amurika Guda 2 Sunce ba zasu Amince Su dawowa da Najeriya Dala miliyan 320 da Tsohon Shugaban Mulkin Sojan Najeriya Gen. Sani Abacha ya Boye A Kasar ba.

Yan Majalisun Sunce A halin Yanzu ba zasu Amince da Adawowa Najeriya da Kudin ba Saboda Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari Tana Tauye Hakkin Bil Adama Inji Su.

Masu Karatu kun Amince da Ikirarin Yan Majalisun Amurikan Kuwa…..???

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button