Labarai
Ba Zan Taba Gurfana A Gaban Kafirai Ba, Martanin Shekau Ga Rundunar Sojan Najeriya.

Shugaban haramtacciyar kungiyar nan ta ‘yan boko haram Abubakar shekau ya musanta ikirarin rundunar sojin Najeriya Na cewa yana shirin mika kansa.
Yace bazai taba gurfana a gaban kafirai ba, kuma akwai nisa sosai tsakanin gabas da yamma.
Me zakuce game da wannan lamarin
Daga Kabiru Ado Muhd
