Rahotanni
Babana Yana da Ladabi da Biyayya ga Kuma aiki-Bashir El’rufa’i
Cikin Sakon da na juma’ar jiya Bashir Nasiru El Rufa’i dan Gidan Gwamnan jihar kaduna ya rubuta tare da wallafa Hoton Mahaifinsa a lokacin da Mahaifin nasa yake durkusawa wani basarake inda Bashir din ya rubuta kamar Haka
Ga ladabi
Ga Biyayya
Ga Kuma Aiki
Juma’ah Mubarak