Lafiya

Babu Wani Dan Najeriya Da Yake Da Yunwa A Yanzu Haka~Lai Mohammad.

Ministan Watsa Labaran Najeriya Lai Mohammed Yace Gwamnati Ta Rabawa Yan Najeriya Naira Biliyan Dari 100b Ga Yan Kasar. Lai din yace Kowanne Dan Najeriya Gwamnanati Ta Bashi Naira Dubu Ashirin 20,000 Inji Shi.

Shin Masu Karatu Wannan Rabo Na Gwamnati Ya Kawo Gareku…???

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button