Labarai

Babu wani Mai Zanga Zangar EndSars Daya cancanci harbi da Kisa~Atiky

Spread the love

Tsohon mataimakin Shugaban kasar Nageriya Alh atiku Abubakar ya rubuta a shafin da na Facebook Yana Mai cewa Babu wanda ya cancanci a harbe shi ko a kashe shi kawai saboda suna zanga-zangar adawa da rashin adalci a cikin tsarin #EndPolicebrutly Idan baku manta ba dai tsohon mataimakin Shugaban kasar ya goyon bayan masu Zanga Zangar..

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button