Labarai

Badakalar Naira Biliyan 37bn Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ta kwace fasfo din Betta Edu da Sadiya Farouk domin hana su gudu.

Spread the love

A halin da ake ciki, an kuma kama fasfo din tsohuwar ministar (Umar-Farouk) a wani bangare na Sharuddan belin wanda daga bisani aka sake ta da yammacin ranar Litinin.

Har Ila Yau Hukumar Yaki da Yi wa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati (EFCC) ta kwace fasfo din tsohuwar ministar jin kai da yaki da fatara da fatara, Betta Edu domin hana su mutanen biyu ficewa daga kasar nan, yayin da ake ci gaba da gudanar da bincike kan zambar da suka aikata.

Shugaba Bola Tinubu ne ya dakatar da Ministar Jin Kai Sakamakon Zargin zamba da ku’din ma’aikatar ta jinkai.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button