Siyasa
Ban san yadda ake siyasa ba Sheikh Pantami..
Kunsan ban cika magana akan Siyasa ba, sai abunda ya zama ba makawa.
Ni ba ɗan Siyasa bane;
- Bansan Siyasa ba.
- Ban taɓa yin Siyasa ba.
- Ban taɓa zuwa meeting ɗin Siyasa ba, don haka bana cikin waɗanda suka taɓa riƙe Chairman ɗin Jam’iyyar party.
- Bana cikin waɗanda suka riƙe sakatare.
- Ban taɓa shiga meetin ɗin Siyasa ba.
- Mu abunda muke shiga shine meetin ɗin Sunnar manzon ALLAH SAW, amma ban taɓa shiga Siyasa ba kuma bana sha’awar in shiga.
Yanzu kenan Za’a iya cewa malam Ya shiga siyasa