Lafiya

Ban Sassauta Dokar Zaman Gida Ba, Inji El-Rufa’i.

Gwamnan Jahar Kaduna Malam Nasiru El-Rufai bai sassauta Dokar hana fita ba har zuwa Ranar Talata 09 ga wannan watan Inda Ranar ce Zata cika Sati 2 da ya Dauka Na karshen wannan Karon.

A Ranar Talata 09 ga watan ne dai zai yiwa al’ummar Jahar Bayanin Irin Mataki na gaba da zai dauka a Kan wannan Al’amari na Zaman Gida Domin gudun yaduwar Corona Virus a Fadin Jahar.

Ahmed T. Adam Bagas

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button