Labarai
Ban taba cewa Orji Uzo Kalu zai zama shugaban kasa bayan Buhari ba Fr M-Baka
Ban taba cewa Orji Uzo Kalu zai zama Shugaban kasa bayan Buhari ba – Mbaka makiya ne ke Labaran karya suka bayarda labarin cewa Fr.Mbaka ya ayyana Orji Uzo Kalu shugaban Najeriya bayan buhari Rev. Fr. Ejike Mbaka yana gargadin wa ‘yanda ke yada ‘labaran karya’ da sunan sa game da allah wadai kuma yace masu yada wannan labari zasu hadu fushin Allah a kansu da iyalansu. Inji Pastor ~ Ejike Mbaka,.