Fashion
Ban Tabajin Shaukin Soyayya irin wannan ba
Ga Sakon jaruma hadiza gabon gaasoyan ta da suka tayata murnar Zagayowar ranar Haihuwarta
Jarumar tace Naji Soyayya kamar na rungumeku Nagode maku da tayani murna tare da addu’o’inku naji shaukin da kamar ban tabajin irinsa ba a duniya.
Wato naso ace kowa nayi masa magana amma hakan bazai iya faruwa ba nagode sosai kuma zan rayu daku a raina zan mutu daku…