Rahotanni

Ban yarda da Corana a Nageriya ba…

Spread the love

Kai Ba fa Dole bane Saina Yarda da cewa akwai Corana a Nageriya…

Daga M Inuwa MH

Naga ai Hanyar Addinin Islamama an turo manzanni an turo annabawa an turo Annabi Muhammadu s.a.w
Allah ya halakar da al’umma da dama domin ya nuna masu cewa Hanyar islam gaskiyace Annoba da bala’ika kala kala sun Sauka Kan al’ummatai domin kawai Allah ya jarrabesu ko ko Kuma don suyi Imani ga Allah Amma Haryanzu Akwai masu bautar Jesus Akwai masu bautar Shanu da tumakai gumaka kai harma
da masu bautar shedan Akwai yanzu Haka a duniya Kuma suna da ‘yancinsu nayin hakan Babu Wanda ya Isa ya hanasu…

To Maye laifinmu don munce bamu yarda da Ciwon Corana virus a Nageriya ba?
Munaji Muna Kallon Sai Sheka Mana karya kukeyi yadda kukeso Kuna ta wani Lissafin karya yau kuce Jihar Sokoto gobe Kano jibi Kuma Zamfara anyi anyi daku Ku nuna Mana marasa Lafiyar da wa’yanda kukace sun warke Amma sam kunki Sai wani Lissafi kuke mana na karya Kun Kulle Talakawa a gida Kuma kunki Basu Abinci Sai faman Kira kukeyi Kan cewa Gwamnatin tarayya ta Tallafo maku da Kudi masu tarin yawa…

Idan Kudi kuke nema tome Zai Hana mu Talakawan Nageriya ku Yanke Mana haraji mu tara maku Naira Dubu Dubu inyaso saiku barmu mu fito mucigaba da Zirga Zirgarmu?

To Maye laifinmu anan Naga dai Zuciyarmu ce ba taku ba Kuma Allah kadaine yake da ikon juya Zuciya ko? Kumama ba kune ‘yan Siyasar da Kullum kuke Shirga Mana karya kala kala ba Mun Saba Kuna Mana karya koda yaushe yanzu to ya za’ayi mu yarda cewa Gaskiya kuke fada Mana…

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button