Addini

Batun Almajirai Sheikh Dahiru Bauchi Yayi Fushi…

Spread the love
Hoton Sheikh Dahiru Usman Bauchi

daga Othaman Muhammad

…Yanzu Na Saurari Audio Na MAULANMU SHEIKH TAHIRU USMAN BAUCHI(R.A) Inda Yake Yiwa Shuwagabanni Gargadi Da Su Daina Muzgunawa Almajirai Ya Ce;

“Idan Baku Ji Tsoron ALLAH Ba, Shi Ma ALLAH Baya Jin Tsoron Ku, Kuma Zai Nuna Ikonsa.. Zai Sau’ko Da Bala’i Da Ya Fi Na Corona Ga Masu Muzgunawa Almajirai..”,

SHEHU(R.A) Ya Ci Gaba Da Cewa;”Taguwa Ma(Wato Rakumin ALLAH) Ya Ce a Barta Ta Yi Kiwo a ‘Kasar ALLAH, Balle Kuma Almajirai Ace Ba Za Su Yi Yawo a ‘Kasar ALLAH Ta Nigeria Ba…. An Ta6a Taguwa ALLAH Ya Turo Da Ikonsa, Sannan a Ta6a Almajirai Ku Yi Tsammani ALLAH Zai Barku???”.

ALLAH UBANGIJI KA SAKAWA MAULANMU SHEIKH TAHIRU(R.A) DA ALKHAIRI, YA JA MANA ZAMANINSA DON ALFARMAR MANZON ALLAH(S.A.W).

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button