Rahotanni
Bauci ta samu sarauniyar bauchi…
Bayan Sarkin bauchi yanzu bauci tana da sarauniyar bauchi a ranar 15 na wannan wata da muke ciki ne mai martaba sarkin Bauchi alhaji Dr Rilwanu Sulaiman Adamu ya tabbatar ya kuma aminta da nadin sarauniyar Bauchi.matar Gwamnan Bauchi Hajiyya Aishatu Bala Mohammed (Kauran Bauchi). itace yanzu sarauniyar Bauchi kamar yadda fadar sarkin ta tabbatar…