Addini
Bayan Kwashe Sati Uku yau An Sallami Daurawa a Asibiti..
Mun samu labari daga makusanta Malam Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa Kano cewa an sallamoshi daga asibiti bayan ya shafe kusan sati uku yana fama da matsanancin rashin lafiya
Sheikh Aminu Daurawa Malamin addinin Musulunci ne masanin tarihi kuma gwani a fagen tafsirin Qur’ani wanda a kullun jama’ar Musulmi ke karuwa da shi,
Muna rokon Allah Ya kara masa lafiya da imani Amin