Addini
Bayan Shafe Watanni Bakwai, An Dawo Aikin Umarah.
Kamar yadda masu karatu suka sani tun bayan barkewar annobar sarkewar numfashi wato Coronavirus aka dakatar da zuwa aikin Umrah a kasa mai tsarki.
Yammacin yinin Asabar rahotanni masu inganci sun tabbatar da cewa a yammacin an koma aikin Umrah din cikin ikon Allah.
Duba da halin da ake ciki na halin dar-dar a duniya masana sun shawarci masu zuwa aikin da subi umarnin likitoci tare dabin dokokin baiwa kai kariya saboda gudun kamuwa da cutar ta Covid-19.
Daga Comr Haidar Hasheem Kano