Labarai
Bayan Shekaru 4 seyi Bola Tinubu ya samu yara biyu
Seyi Tinubu ɗa ne ga Bola Tinubu wanda yayi karatun Lauya a Jami’ar Buckingham kuma daga baya ya sami digiri na biyu a Dokar Kasuwanci da An haifeshi a 13th October 1985 kuma Yana a rayuwarsa tare da matarsa.
Seyi Tinubu yayi aure ne a shekarar 2016 tare da budurwarsa da suka dade, Mai suna Layal Holm a wani wurin bikin aure na karni na 19, a kauyen Erba-Lake-Como a kasar Italia, yanzu haka ya samu yara biyu tare da matarsa.