Beare-Bari Basu Yadda a Sauke Ibrahim Magu ba.
Daga Ahmed T. Adam Bagas
Kungiyar – Kanuri Collective Agenda
Ta ki Amincewa da wasikar da Ministan Shara’a Kuma Babban Lauyan Gwamnatin Tarayya Antoni Janar Abubakar Malami SAN Ya Aikawa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari Kan zaginda Malami ya kewa Shugaban Hukumar EFCC kan Zargin Almunsa hana da Kudin da ya Karbo Hannun Barayin Gwamnati.
Malami ya Nemi Shugaba Buhari ya Amince a Binciki Ibrahim Magu kan zarginda Ake masa, Ministan Ya Nemi Magu ya sauka daga Kan mukaminsa Domin asamu Damar Gudanar da Bincike a Kansa.
Kungiyar Bare Bari ta Kanuri Collective Agenda ta Ce bata amince A Sauke Danta Daga Kan mukaminsa ba, Kungiyar Tayi wannan Kirane kasancewar Magun ya fito ne daga Jahar su Ta Borno.
Ibrahim Magu dai Dan Jahar Borno Ne a Karamar Hukumar Magumeri.
Kuma Shi ne Shugaban Hukumar Yaki da Masu yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati da Zagon Kasa.