Labarai
Bidiyon Mai Mata Shida daga Jihar lagos
Hotunan da Suka jawo CeCe kuce a Kafafen sada zumuntar Zamani na Mike Eze-Nwalie Nwogu wanda aka fi sani da Pretty Mike, wani shahararren dan Najeriya, ya ce ya dauki mata shida 6 masu dauke da juna bibiyun Zuwa auren WIlliams Uchemba saboda yana rayuwa mafi kyawu zanyi a ranar asabar ne dai akayi auren na Williams a jihar Lagos ga bidiyon Nan a shafinsa na Instagram 👇 Kuna iya Kallo Kai tsaye