Uncategorized
Boko Haram: An Kusa Kawo Karshen Boko Haram A Najeriya.
Ahmed T. Adam Bagas
Rahotanni daga Arewa maso Gabashin Nigeria musamman mah Jahohin Bauchi da Gombe anga Sojojin Nigeria Dauke da Gaggan Makaman Qare dangi Suna Nausawa Jahar Borno Hanyar Dajin Sambisa.
Sojojin Wanda Shugabansu Na Kasa Laftanar Janar. Tukur Yusuf Burtai Ke Jagoranta Domin Kakkabe Ragowar `Yan Ta’addan Boko Haram Da Dakarun Chadi Suka Musu Kisan Kiyashi A Kwanakin Baya.
Idan Baku mantaba Burtai Yaci Alwashin Murkushe Yan Boko Haram Da Suka Gudo daga Yankin Tafkin Chadi da Askarawan Chadi suka Fatattaka.
Shugaban Sojan Nigerian dai Ya Fusata Ya Jagoranci Yakar `Yan Ta’addan da Suka Addabi Arewa Maso Gabashin Kasar Nan.
Masu Karatu Wanne Fata Kukewa Sojojin Nigeria.