Labarai

Boko-Haram: Gwamna Zulum Ya tsallake Rijiya Da baya

Spread the love

Gwamna Babagana Umara Zulum Na Jihar Borno, ya tsallake Rijiya da, Baya a, Hanyar sa, ta Zuwa Manguno(Karamar hukuma a, Jihar) a, Hanyar sa ta Zuwa Ziyarar aiki wadanda ake kyautata zaton Yan Boko Haram ne, Sun kaiwa tawagar Gwamnan Hari, a inda Sukayi kwanton bauna, saide a halin yanzu Gwamnan Yana Cikin koshin Lafiya, inda ya Isa manguno.

Gwamna Zulum ya saba Shiga Cikin kauyuka a, Jihar domin ganewa idon sa halin da Al’ummar, sa Suke ciki

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button