Tsaro
Boko Haram Sun kashe Manoma A Gona.
Kungiyar Jama’atu Ahlissunah Lidda’awati Waljihad wacce Akafi Sani da Boko Haram Sunki Hari Kan Wasu Manoma A Jahar Borno.
Harin wanda Ya faru da Yammacin Yau Asabar da misalin karfe 3 na Yamma a Garin Baftari dake Karamar Hukumar Chibok ta Jahar Borno dake Arewa Maso Gabashin Kasar Nan.
Ahmed T. Adam Bagas