Labarai

Boko Haram sun saki wasu Sabbin bidiyon.

Spread the love

Kungiyar Boko Haram bangaren JAS ta saki sabon Bidiyo inda take nuna makamai da wasu kwararrun mahar ba da take dasu.

Bidiyon na minti 10 kacal an sakeshi ne ranar Lahadin data gabata, kamar yanda HumAngle ta bayyana. An yi magana da harsunan Hausa, Faransa da Ingilishi a cikin Bidiyon da kuma nuna wasu kwamandojin kungiyar da Mayaka fuskokinsu a Rufe.Hakanan an nuna Mayan kungiyar na Atisayen koyon yaki a cikin Bidiyon.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button