Labarai

BUA Ya Bayarda Bilyan biyu ga Jihar Kano..

Spread the love

Shugaban kamfanin BUA Alhaji Abdulsamad Isyaka zai kashewa jihar Kano naira Biliyan 2 don yaƙar cutar Coronavirus a jihar.
A cewar sa, kudin zaa kashe su ne ta hanyar siyan kayan aikin gwaji da sauran kayan aikin lafiya a jihar.
Gidauniyar BUA, Presidential Task Force da hukumar NCDC ne zasu kula da yadda zaa kashe kudin a jihar. Ta Kano da Lagos ta samu Biliyan 1,gwamnatin tarayya ta samu miliyan 300.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button