Labarai
Buba Galadima Ya Fasa Kwai…
Inda yake cewa Bari Na fada muku wani Abu Wanda baku Sani Ba Game Da Zakzaky–
“Akwai wani karfi daga waje na amfani da Gwamnatin Buhari a fagen siyasar duniya tsakanin Saudi Arabiya da Iran.
Don haka, (Gwamnatin Najeriya) Suna karbar kudi daga Saudi Arabiya don yin abin da suke so ga wadanda Saudiyya ba ta so, ana wahalar da ‘Yan Shi’ah ne saboda Saudi Arabiya.
Yanzu kuma, gaya mani, idan Iran da Saudi Arabia suna da batutuwan siyasa ko ta addini, ina ruwan Najeriya aciki ? Me yasa zamu dauki bangare?”
-Injiniya Buba Galadima