Labarai
Budurwa hafsat Abdullahi Yar Jihar Gombe na neman mijin Aure.
Wata Budurwa Mai suna Hafsat Abdullahi Yar Asalin jihar Gombe ta rubuta ta Kuma bayyana gazawa wajen hakuri Kan Samun mijin Aure inda tace Ba zan iya 6oye shaukin dana keji a raina ba, don Allah a yi min addu’a, ina bukatan miji Ni ‘Yar jihar Gombe ce