Siyasa

Buhari na tsorn zuwa Majalisa ne dan bai da Abin da zai fadawa Majalisa, shi yasa bai Amsa gayyatarsu ba, cewar Jam’iyar Adawa ta PDP

Spread the love

Jam’iyyar PDP ta bayyanawa shugaban kasa, Muhammadu Buhari cewa bashi da abinda zai gayawa ‘yan Majalisa ne shiyasa ya kasa amsa gayyatarsu.

Shugaban PDP, Uche Secondus ne ya bayyana haka inda yace abinda shugaban kasar yayi abinda kunyane.

Yace babban abin kunyane a matsayin shugaban kasar na tsohon soja amma yana jin tsoron tsayuwa a gaban majalisa akan harkar tsaro.

Secondus ya bayyana hakane a Abuja wajan bikin cikarsa shekaru 3 akan kujerar shugabancin PDP. Ya kuma ce babu shugabanci a Najeriya.

Daga Comr Yaseer Alhassan Gombe

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button