Labarai

Buhari yace Gwamnatin sa ta ginawa matasan Nageriya Dubu dari uku 300,000 gidajen Zama.

Spread the love

Shugaban kasa Muhammadu Buhari Ayau sanar da Cewa jagoranci samar da gidaje 300,000 ga masu karamin karfi wadanda zasu mallaki gidajen da kudin biyan kadan. PMB tuni ya kuma amince da fitar da Naira Biliyan 200 domin gina gidajen a duk fadin kasar nan

Kawo yanzu An kammala ginin rukunin gidajen har guda 757 a jihar Kano.
Inji sanarwar.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button