LabaraiUncategorized
Buhari yaci amana ta bayan na kashe masa 35bn ya zama Shugaban kasa
Buhari Yaci amanata bayan na kashe Bilyan Talatin da biyar N35 billion ya zama Shugaban kasa
Jagoran Jam’iyar apc na kasa Bola Ahmad Tunibu Ya bayyana cewa buhari da abinda zai saka masa dashi kennan? na rashin godiya bayan ya kashe masa Bilyan Talatin da biyar ya zama Shugaban kasa?
A lokacin dayake bayani Tunibu ya kwatanta Shugaban buhari a matsayin kaza ciki ki goge bakin ki hakan ya biyo baya ne jum kadan bayan da Shugaba Buhari ya nuna Goyon bayansa ga Jagorancin bangeren su Ministansa Rotimi ameachi wato Victor Gaidom a matsayin Shugaban rikon Jam’iyar ta APC yanzu haka dai ana ta kai ruwa rana a Jam’iyar ta APC…
jariar PoinblackNews ce ta wallafa labarin..