Labarai

Buhari yayi Kama da matsiyaci kafin Ya hau Mulki~ Aisha Yesufu

Spread the love

Yar gwagwarmaya tace Yan Arewa Ana Ta Zanga-zanga Banda Ku, An Maida Ku Bayi, Cewar Aisha Yesuf
Ɗaya daga cikin na gaba-gaba wajan zanga-zangar SARS, Aisha Yesufu ta yi kira ga ƴan Arewa cewa an mayar dasu bayi.

A wani bidiyo da ta saka ta shafinta na sada zumunta, ta bayyana cewa, an gayawa ƴan Arewar cewa zanga-zangar ta ƙabilanci ce da kuma addinanci. Dacan Shugaba Buhari ana kafin ya hau Mulki Idan ka ganshi Kamar matsiyaci ko an jefashi a tandun Mai Haka zai fito fari tas Amma yanzu yayi tas tas yayi bulbul.

“Wai ana cewa ana yi ne dan a tsige Buhari to me Buharin ya tsinanawa Arewa? Ana kashe-kashe bai yi magana ba”. Inji Yesufu

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button