Labarai

Buhari zai kashewa hukumar NCDC biliyan 49

Spread the love


Shugaban ‘kasa muhammadu buhari ya amince a fitar da zunzurutun kudi sama da biliyan 49 a bawa hukumar dakile cutuka masu yaduwa (NCDC) Domin cigabada da yaki da annobar Corona da sukeyi a nijeriya
Shugaban ‘kasar ya amince da bukatar ne bayan kamalla zaman Majalisar zartawa da akeyi ta kafar sadarwa ta zoom Wanda ministochi suke halarta
Ministan lafiya shine yakawo bukatar abawa NCDC biliyan 49 Domin Gina cibiyoyin gwajin Corona a daukacin ‘kananan hukomomin nijeriya baki daya dakuma siyan kayan aikin gwajin ga cibiyoyin daga Abdulrashid Abdullahi, Kano

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button