Labarai
Buhun Tattasai a Legas dubu N27,000 kwandon tumatir N13,000.
Ga Rahotannin Farashin kayan masarufi na yau a Kasuwar M12 dake jihar Lagos.
Albasa
Shekaran jiya 20000
Ayau 30000
Tarugu
Shekaran jiya 23000
Ayau 25000
Shambo
Shekaran jiya 18000
Ayau 22000
Tattasai
Shekaran jiya 22000
Ayau 27000
Tumatir
Shekaran jiya kwando 10000
Ayau kwando 130000
Ibrahim Muazzam Kiru