Ilimi

BUK Ta FIdda Cutt Off Mark’s Dinta, Kuma Ta Fara Rijistar POST UTME

Spread the love

Jami’ar ta Bayero ta Amince da Mafi karancin Maki 180, Yayinda MBBS da Pharmaceutical Science, Kuma Jami’ar ta amince da Maki 220.

Yayin da Allied Health Science, Chemistry, da Law Kuma Jami’ar take Neman 200.

Management Science da Social Science Kuma 190.

Sauran Courses Din kuma 180.

A Yanzu jami’ar ta buqaci duk Wanda suka nemeta kuma sukaci Maki 180 Zuwa sama, da suyi Rijistar POST UTME ko DE Screening Ga Masu DE.

@ASOF2020 Whatsapp 08038485677

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button