Addini
-
Masu ibada da masu ziyara sama da miliyan 5.6 ne suka suka gudanar da addu’o’i a Masallacin Annabi da ke Madinah a makon jiya
Sama da mutane 5,613,215 masu ibada da maziyarta ne suka gudanar da addu’o’i a masallacin Annabi da ke Madina a…
Read More » -
Ma’aikatar Hajji da Umrah ta bukaci maniyyata da su guji yin barci a masallacin Harami
An bayyana cewa, wajibi ne alhazai su guji kwanciya ko barci musamman a tituna, wuraren sallah, a cikin hanyar motocin…
Read More » -
Soja Mai Ridda: Dalilin Kulle Kofur Musa Mai Wa’azin Kirista a Calabar – Rundunar Sojoji
Rundunar yan sojojin Najeriya sun bayyana babban dalilin da yasa suka kama gamida garƙame sojan nan Kofur Musa Adamu abisa…
Read More » -
Ma’aikatar Aikin Hajji da Umrah ta Ƙasar Saudiyya ta sanar da fara kakar Aikin Umrah
Ma’aikatar Hajji da Umra ta sanar da fara aikin Umra. RIYADH — Ma’aikatar Hajji da Umrah ta sanar da fara aikin…
Read More » -
Saudiyya na neman daukar kwararan matakai a duniya don hana sake aukuwar wulakanta Alkur’ani
An bude taron gaggawa na kwamitin zartaswa na kungiyar OIC a hedkwatar kungiyar ta OIC a yau Lahadi domin tattauna…
Read More » -
Hukumar kula da Hadaya (Adahi) ta Saudiyya ta taimaka wa alhazai wajen yin hadaya da dabbobi domin gudanar da aikin Hajjin bana ta hanyar yanka raguna 600,000.
Hukumar Adahi na raba naman hadaya a cikin kasashen musulunci sama da 30 a tsakanin mabukata da masu bukata ta…
Read More » -
Sama da miliyan 2,5 ne suka halarci Sallar Khatm Al-Qur’ani a Makkah
Sama da masu ibada miliyan 2,5 da suka hada da mahajjata Umrah da maziyartai ne suka halarci Sallar da aka…
Read More » -
Sama da masu ibada miliyan biyu ne suka halartarci addu’o’i na musamman, domin neman Lailatul Kadr a Masallatan Harami na Makkah da Madina
Hukumar kula da harkokin masallatai biyu masu alfarma ta sanar da samun nasarar shirinta na baiwa muminai damar gudanar da…
Read More » -
Buhari ya ce yana sane da ayyukan ‘yan kasuwa da ke kara farashin kayayyakinsu a watan azumi
Ramadan: ‘Lokacin Tunani Mai zurfi,’ Buhari Ya Gargadi Musulmi Shugaban ya aika gaisuwa da fatan alheri ga al’ummar Musulmi da…
Read More » -
Ramadan: Sarkin Musulmi ya umurci musulmai da su duba sabon wata a ranar Laraba
Muhammad Abubakar, Sultan na Sokoto, ya bukaci al’ummar Musulmi da su lura da ganin jinjirin watan – wanda ke nuni…
Read More »