Al’adu
-
Auren mace fiye da ɗaya yana haifar da matsala ga ilimi yara ~ in ji Sarkin Anka na Zamfara.
Shugaban majalisar sarakunan jihar Zamfara, Alhaji Attahiru Muhammad Ahmed ya ce auren mata fiye da daya ne ke haifar da…
Read More » -
Ya kamata a hana Fulani Makiyaya zirga-zirga da shanu daga Arewa zuwa wasu yankunan, in ji Gwamna Ganduje.
A halin da ake ciki, Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje ya ba da shawarar hana zirga-zirgar shanun da makiyaya daga…
Read More » -
Matar da ta ƙirƙiri taliyar Indomie ta rasu.
Matar da ta ƙirƙiri taliyar Indomie ta rasu tana da shekara 59 a duniya. An samu rahoton rasuwar Nunuk Nuraini…
Read More » -
Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan Kano Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye, kuma hakimin Madobi, kuma babban ɗan majalisar sarki masu hannu wajen naɗa sabon Sarki.
Alhaji Sale Musa Sale Kwankwaso ƙani ga tsohon gwamnan kano Alhaji Dr Rabiu Musa kwankwaso ya zama sabon makaman ƙaraye,…
Read More » -
Wani kwamishina da Shugaba Buhari ya nada ya bayyana hotunan tasaraicinsa tare da ‘yan mata biyu.
A cikin bidiyon wanda Jaridar SaharaReporters tace ta gani, Amadi, wani lauya kuma Kwamishinan Tarayya, Ofishin korafin Jama’a na jihar…
Read More » -
Bayero ya rasu, Shugaba Buhari yana jimamin rasuwarsa.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya bayyana matukar jimami game da rasuwar fitaccen dan siyasar Kano, Alhaji Bello Isah Bayero, yana…
Read More » -
Gwamnatin Kaduna Ta Dakatar Da Shugaban Hakiman Masarautar Zazzau.
Gwamnatin jihar Kaduna ta dakatar da Shugaban masu rike da sarautun masarautar Zazzau, Wazirin Zazzau, Alhaji Ibrahim Aminu. Har ila…
Read More » -
Gobe Litinin El-Rufa’i zai rantsar da sabon Sarkin Zazzau na 19, Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli.
Gwamna El-Rufai zai nada Ambasada Ahmad Nuhu Bamalli a matsayin Sarkin Zazzau Gobe Litinin. Gwamna Nasir El-Rufai a ranar Litinin,…
Read More » -
Yanzu Yanzu: Kotu ta tabbatar da Ahmad Nuhu Bamalli a Matsayin Sarkin Zazzau na 19.
Bamalli Shine Sarki na 19 Na Zazzau – Dokokin Kotu. Babbar Kotun Jihar Kaduna da ke zaune a Dogarawa, Sabon…
Read More » -
Turka-turkar Sarautar Zazzau: Yau Juma’a Kotu zata yanke hukunci akan rantsar da sabon sarkin Zazzau.
Babban Kotun Jihar Kaduna da ke zaune a Dogarawa, Sabon Gari, Zariya, a yau za ta yanke hukunci a kan…
Read More »