Fashion
-
Bayan kwanaki kaɗan da aurar da ɗiyarta Gumsu Abacha ga gwamnan Yobe Mai Mala Buni a wani biki da ba a yi wani shagali ba, Matar tsohon shugaban kasa Hajiya Maryam Sani Abacha ta shiga wani babban shagali na cikarta shekaru 73 a duniya.
Wannan lokaci ne na shagalin murna ga dukkan iyalan Gidan, bayan a makon da ya gabata an ɗaura auren Gumsu…
Read More » -
Mijin Aure yana wuce gona da iri, abin da kawai nake so a yanzu shi ne wani ya sadu dani kuma a biya ni kudi mai yawa, in ji matashiya Aisha Abdulkareem.
Wata budurwa mai suna Aisha Abdulkarim ta bayyana mazajen Aure a matsayin masu wuce gona da iri, Matashiyar ta bayyana…
Read More » -
Itace Mata mafi girman kwankwaso a Africa
Wata Mata data kwashe Shekaru tana lashe Zaben Zama mace mafi girman kwankwaso ta cigaba da samun nasara a cikin…
Read More » -
Harnaam Kaur, Mace mai tsawon Gemu inci 6 itama ta sami shiga kundin tarihin Duniya.
Baiwar gemu mai tsawon inci shida da Allah ya horewa Harnaam Kaur, da ke Slough, Berkshire, na kasar Burtaniya, ya…
Read More » -
Nilanshi Patel ‘Yar ƙasar Indiya ita ce aka karrama a matsayin wadda tafi kowa tsayin Gashi ta Duniya a 2020.
Nilanshi Patel wacce ake kiranta da Repunzel ‘ƴar asalin wani gari mai sunan ‘Modasa’ dake jihar Gujarat a ƙasar India…
Read More » -
Ita ce Macen datafi kowa tsawon Farce a Duniya.
Ayanna Williams ƴar asalin ƙasar Amurka ita ce ta shiga kundin adana abubuwan tarihi na duniya wato Guinness World Records…
Read More » -
Wannan itace Jarumar Shirin Labarina lalai
Cikakken sunanta Maryam Wazeeri itace Laila Acikin Shirin Labarina na Arewa 24 Wanda Malam Aminu saira ya dauki nauyi Kuma…
Read More » -
Aunty success ta Zama millionaire
Aunty success An haife ta ne a ranar 19 ga Yulin 2013 a Port Harcourt, Jihar Rivers da ke kudu…
Read More » -
Jaruma Fati Washa Ta Saki Zafafan Hotunanta Guda 10 Masu Kayatarwa Na Bikin Ranar ‘Yancin Najeriya.
Kyakkyawar Jaruma, Fati Washa Ta Raba hotuna masu kayatarwa 10 A Cikin Bikin Ranar ‘Yancin Kai. ‘Yan Nijeriya suna bikin…
Read More »