Kungiyar ta dage cewa dalilin da ya sa suka dauki matakin ya rataya ne a kan gazawar gwamnati wajen biyan…
Read More »Ilimi
Matasa 546,449 sun ci gajiyar Npower – Minista Sadiya Farouq. Mai girma Ministan Harkokin Dan-Adam, Gudanar da Bala’i da Ci…
Read More »Gwamnatin jihar Kano ta ce umarnin da aka bayar kwanan nan na cewa ma’aikatan gwamnati su kasance a gida don…
Read More »‘Yan majalisar wakilai suna adawa da sake komawa makaranta, suna ba da shawarar jinkirta watanni uku. Majalisar Wakilai ta soki…
Read More »Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa makarantu a fadin Najeriya zasu bude ranar 18 ga watan Janairu. Adamu ya bayyana hakane…
Read More »Gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje ta bakin Kwamishinan Ilimin Jihar Kano Sunusi Sa’id Kiru ya bayyana cewa Gwamnatin…
Read More »NECO ta kuma cire wasu makarantu a Kaduna da Niger da Taraba da Adamawa makarantu 12 saboda shigar su cikin…
Read More »Hukumar shirya jarabawa ta kasa, NECO, ta yi barazanar soke sakamakon dukkan daliban da suka zana jarrabawar da ke gudana…
Read More »Abdullahi Ganduje, gwamnan Kano, ya ce yawancin yara almajiran da ke yawo a kan titunan arewacin kasarnan ba ‘yan Najeriya…
Read More »Gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana Zulum a ranar Alhamis ya yi gargadin cewa idan har ba a sauya tsarin almajiranci…
Read More »