Kasashen Ketare

Jirgin Saman Rasha Ya Jefa Jirgin Amurka Cikin Tekun Bahar Rum – Amurka

Moscow ta musanta haddasa faduwar jirgin mara matuki, wanda ma’aikatar tsaron Amurka ta Pentagon ta ce yana kan aikin ISR…

Read More »

Kasar Ghana ta cire tallafin mai domin tabbatar da kwanciyar hankali a sassan ƙasar

Hukumar kula da albarkatun man fetur ta Ghana (NPA) ta ce kasar ta aiwatar da matakan da suka dace da…

Read More »

Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka

Hushpuppi ya saci kuɗi don masu satar bayanan Koriya ta Arewa- Amurka Sabbin bayanai sun bayyana game da shari’ar da…

Read More »

Garin Masoyi Ba Ya Nisa.

Wani Magini ya gina rami tun daga gidansa har zuwa gidan Budurwarsa, in da ya ke bi ta ramin zuwa…

Read More »

An kama wata ma’aikaciyar jinya (Nurse) da yin lalata da wani mai jinyar Covi-19.

An dakatar da wata ma’aikaciyar jinya a Indonesiya bayan ta amsa laifinta na cewa da ta yiwa wani mutum mai…

Read More »

‘Yan Najeriya Mutum Uku, Sun Fada komar ‘Yan Sandan Indiya…

Wani sashi na musamman na’ yan sanda a Mumbai a Indiya a jiya Alhamis, 3 ga Disamba, sun kama gungun…

Read More »

Iran ta zargi Isra’ila da kashe babban masanin kimiyyar nukiliyarta, ta sha alwashin daukar fansa.

Iran ta ce an kashe daya daga cikin fitattun masanan kimiyyar nukiliyar a ranar Juma’a a wani hari da aka…

Read More »

Faransa Tana Yaƙi da Tsattsauran ra’ayin Islama ne, ba da Musulunci ba, kungiyoyin da ke da alaka da addinin Islama masu tsattsauran ra’ayi suna koyar da yaranmu kyamar kasarmu, suna kiransu da su yi watsi da dokokinta- In ji shugaban Faransa Macron.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron ya ce kasarsa na yaki da “rarrabuwar kawunan Islama, ba Musulunci ba”, yana mai mayar da…

Read More »

A karo na biyu Trump ya ce shine yaci zaɓe.

Trump ya sake maimaita ikirarin nasara kamar yadda Biden ke jagoranta. Shugaban Amurka, Donald Trump ya sake bayyana sanarwar nasararsa.…

Read More »

Donald Trump ya gargadi kungiyar Boko Haram da su kiyaye ‘yan ƙasar Amerika.

Shugaban Amurka, Donald Trump ya ba da gargadi mai tsauri ga kungiyar Boko Haram da sauran kungiyoyin ‘yan ta’adda da…

Read More »
Back to top button