Kasuwanci
-
Kamfanin Barker Hughes na Amurka zai gina matatar mai a Najeriya
Kamfanin mai na Amurka, Barker Hughes, ya nuna sha’awar sa hannun jari a matatun mai a kasarnan, a daidai lokacin…
Read More » -
Najeriya ta yi asarar Naira Tiriliyan 1.3, ba tare da bata lokaci ba – Shugaban Kwastam
Hukumar Kwastam ta Najeriya ta bayyana cewa Najeriya ta yi asarar kimanin Naira Tiriliyan 1.3 sakamakon ba da rangwame da…
Read More » -
Tsofaffin takardun Naira za su ci gaba da zama a kan doka har abada – CBN
Babban Bankin Najeriya (CBN) ya ce tsofaffin takardun kudi na Naira za su ci gaba da zama a kan doka…
Read More » -
‘Yan Najeriya za su biya tsakanin N300,000 zuwa N600,000 don sauya motocin man fetur zuwa CNG – Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta bayyana cewa farashin da ‘yan Najeriya za su biya don canza motocinsu na man fetur domin su…
Read More » -
Da Dumi Dumi: Saudi Arabiya za ta tallafa wa CBN kudaden kasar waje da kuma saka hannun jari a matatun mai na Najeriya
Gwamnatin Saudiyya ta ce za ta samar da “manyan kudaden ajiya” na kudaden kasashen waje don bunkasa tattalin arzikin Najeriya,…
Read More » -
Saboda kyawun danyen man fetur na Najeriya, shine wanda masu tace mai na turai suka fi so, inji NNPC
Kamfanin man fetur na Najeriya (NNPC) Limited ya ce kyawun danyen mai na Najeriya ya sa ya zama abin da…
Read More » -
Naira ta kara daraja, ana cinikin dala akan N1,025/$ a kasuwa
Naira, a ranar Litinin din da ta gabata, ta kara daraja a kasuwar canji zuwa N1,025 kan dala. Wannan ya…
Read More » -
Shin ko kunsan cewa zaku iya bude shaguna tareda siyan kaya kowane iri a Stackplaza.com kamar yanda kuke siya a Jumia, Konga da AliExpress?
Stackplaza.com wata kasuwar Zamani ce da aka samar da ita domin hada-hadar kasuwancin zamani. Shafin Stackplaza.com shafi ne yake bawa…
Read More » -
Matatar Dangote za ta fara tace man fetur a ranar 30 ga Nuwamba, 2023
Matatar man Dangote za ta fara aikin tace man dizal da man jiragen sama a watan Oktoba na shekarar 2023…
Read More » -
Attajiri dan kasar Indiya, Hinduja ya yi alkawarin zuba jari a harkar kera motoci a Najeriya
Gopichand Hinduja, shugaban kungiyar Hinduja Group of Companies, wani kamfani mai tarin kadarorin da ya haura dala biliyan 100 ya…
Read More »